Ki Gaggauta Barin harkar wasan Hausa kafin kihadu da fushinmu – Sumayya Galadanci

Muhammad lawal gusau yayi Kira ga jarumar kannywood sumayya Galadanci data bar harkar Fina finan Hausa domin bada izinin iyayenta take fitowa acikin Fina finan Hausa ba.

Hakan ya biyo Bayan yadda jarumar tayi shahara a manhajar tiktok inda take da dumbin mabiya hakan yasa wani lauya Mai Zaman Kansa muhammad lawal gusau yayi Kira akan jarumar databar harkar Fina finan Hausa da tiktok.

Saidai jarumar tayi martani Kan abinda lawya Mai Zaman Kansa muhammad lawal gusau yafada akanta kamar yadda zakuji acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button