LABARINA SEASON 4 EPISODE 9

Kamar yadda muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi kokuma karfe Tara yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin.

A wancan Makon daya wuce wato episode 8 munga yadda wani Dan ta’adda ya bayyana acikin ofishin Yan sanda inda yake fadincewar sune sukai garkuwa da sumayya Kuma Wani akwai hannun wani sanne gameda garkuwa daita da akayi.

Saidai dayawa mutane suna zargin cewar baba Dan Audu shiyake da hannu wajan garkuwa da sumayya kasancewar yadda yazama Mai kudi cikin kankanin lokaci. Gadai cikakken bidiyon labarina episode 9 a Kasa

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu akoda yaushe da zarar Mun daura sabon abu Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button