Babu jarumar data samu daukakar Rahama Sadau a kannywood

Daukakar Rahama Sadau tazama abin sha’a ga Yawancin Mata Musam-man Masu Tasowa kasancewa da irin damar da jarumar tasamu Wanda bakowa bane yasamu wannan damar acikin jarumai Mata a masana’antar kannywood.

Burin yawancin Mata Allah Yabasu daukaka Irinta Jaruma Rahman Sadau Suyi Suna A Duniya Kamar Yacce, saidai Kowacce irin jaruma da salon yadda take gudanar da ayyukanta.

Kasancewar jaruma Rahama Sadau tasamu daukaka tun farkon shigowarta kannywood inda tayi amfani da dama wajan tafiya kasar Cyprus ita da kannenta domin Samun kararun zamani Mai inganci.

Rahama Itace Jarumar Kannywood Datafi Kowace Zaruma Daukaka Da farin Jini Haka zalika itace jarumar kannywood data samu damar Fara fitowa acikin Fina finan India.

Duba da Yacce Itama Bayar ta abayaba ake damawa da ita a kowani Film, Kamarsu Kannywood, Nollywood, jarumar tasamu gogewa a harkar fito a Fina finai.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button