Girma yazoma wasu jaruman kannywood kallesu tareda ya’yansu

Lallai shekaru ya Kama wasu daga cikin jaruman kannywood kamar yadda kukagani acikin hoton manyan jaruman kannywood ne tareda ya’yansu dasuka Haifa.

Kasancewar yadda jaruman Suka kwashewa sama da shekara ashirin wasu shekara goma Sha biyar acikin masana’antar kannywood suna fito a Fina finai daban daban Wanda tun alokacin da sukai aure hakan yasa wasu daga cikin ya’yan jaruman sun zama budurwaye da samari.

Acikin jaruman damuka kawo muku akwai Ali Nuhu inda zaku gansa tareda yarda, Ibrahim maishinku, Ty shaba, Saima muhammad, Jamila Nagudu, shuaibu lilisco Dakuma Aminu Sharif Ahlan kamar yadda zakugani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button