Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Rayuwa Babu Tabbas Rukayya labarina

Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan Teema Yola kasancewar ba sabuwar jaruma bace acikin masana’antar kannywood domin ta Dade tana takarawa acikin kannywood.

Inda jaruma Teema Yola ta tsinci kanta acikin Shirin labarina a matsayin Rukayya Wanda hakan yasa masoyan jarumar suke kiranta da Rukayya a duk lokacin dasuka ganta.

A yaune Muka samu rahotannin rashin lafiyar dayake damun jaruma Teema Yola Wanda tashar murna Hausa tv takawo inda ta bayyana an kwantar da jarumar ana Kara Mata ruwa.

Saidai ba’a bayyana ainahin abinda ke damun jarumar ba inda a halin yanzu tana samun kulawa daga wajan kwararrun likitoci kamar yadda rahotanni suka bayyana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button