Kalli jaruman kannywood da suka zabi suyi aure lokacin da tauraronsu yake matukar haskawa a kannywood

A yau munkawo muku rahotanni Akan jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood Wanda suka zabi suyi aure lokacin da tauraronsu yake haskawa acikin masana’antar Shirya Fina finan Hausa.

Hakan baicika faruwa acikin masana’antar kannywood ba inda zakaga jaruma tana cikin tashenta tabar harkar tayi aure, Dama ance kyan mace aganta a dakin mijinta.

Munkawo muku wasu daga cikin jaruman kannywood Mata kamarsu Maryam waziri (Laila Labarina), Zara Diamond, Rahama MK (Matar Bawa Mai Kada Kwanacasa’in) Dakuma Tsohuwar jarumar kannywood Balaraba Muhammad kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button