Kalli yadda wasu jaruman kannywood Suka canja kamanni fiye da shekarunsu

Hotunan wasu jaruman kannywood kenan a shekarun baya Dakuma yanzu Wanda idan Kuka duba yanayi zakuga yadda jaruman sukai wata irin canjawa kamar Basu ba.

Cikin tsofaffin hotunan jaruman kannywood akwai Wanda hotunan nasu tunkafin sufara fitowa a Fina finan Hausa ne, wasu Kuma lokacin sunfara fitowa a Fina finan Hausa a shekarun baya.

Cikin jaruman akwai Adam a Zango, Lawan Ahmad, Aisha Aliyu Tsamiya, Fati washa, Sadiq Sani Sadiq, Sani Danja Dakuma Garzali Miko kamar yadda zaku gani acikin bidiyon dake Kasa.

Ga video

Karku manta kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Sannan zaku iya Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button