Innalillahi Ashe abinda Salma Kwanacasa’in tayi kenan aka daina sakata acikin Kwanacasa’in

Duk Wani makallacin shirin fina finan Hausa Dakuma makallacin tashar arewa24 Yasan Shirin Kwanacasa’in shiri ma dogon zango Wanda ake nunasa duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare.

Kwanacasa’in zango nashida yadawo saidai abin mamaki wata sabuwar jaruma aka gani a maimakon tsohuwar Salma Kwanacasa’in datake fitowa acikin Shirin tundaga zango na daya har zuwa zango na biyar.

Wanda hakan yasa makallata Shirin Suka nuna rashin jindadin akan wannan alamari inda sukaita korafi tareda sanin Dalilin Dayasa aka cire Tsohuwar jaruma Salma daga Shirin.

BBC Hausa sunyi tattaki inda Suka gayyaci daraktan Shirin Kwanacasa’in domin yazo yayiwa makallata Shirin Karin bayani akan dalilinsu na cire Salma tareda kawo wata sabuwar jaruma a matsayin Salma kamar yadda zakuji acikin wannan hirar da akayi dashi

Ga video

Har zuwa yanzu mutane Basu gamsu da irin rawar da sabuwar jaruma Salma take takawa acikin Shirin. Inda mutane suke bayyana cewar jarumar Bata kokarin kwatanta abinda salmar takeyi.

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button