Sabon Bidiyon Rahama Sadau ya janyo cece kuce a kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood jaruma Rahama Sadau ta wallafa wani gajeran bidiyo harna tsawon mintuna biyu a shafinta na Instagram inda akaga jarumar tareda wasu jaruman kudancin najeriya dasuke harkar Shirin film bangaren Nigerian film wato Nollywood.

Bayyanar wannan bidiyon na jaruma Rahama Sadau ya janyo Mata cece kuce duk da ita jarumar batayi hakan dawata manufa bane sunyi tallan Kare yancin Mata dakuma nuniwa mutane dasu kiyayi cin zarafin Mata.

Jaruma Rahama Sadau dai tasaba fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya wato Nigerian Haka zalika ta kware wajan yin amfani da Harshen turanci wato (English) wannan Dalilin yasa Bayan dakatar da jarumar da akayi daga kannywood yasa takoma fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya duk da Adama tana fitowa.

Cikin gajeran bidiyo na tsawon mintuna guda 2 zakuga yadda jarumar sukai bayani dalla dalla tareda wasu jaruman kudancin najeriya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button