Ansaki Sabon Video Rahama Sadau da Yakubu Muhammad abun ya girgiza kannywood

Wani sabon bidiyon jaruman kannywood guda biyu kenan Rahama Sadau da Yakubu Muhammad inda suka fito acikin wani Shirin kudancin najeriya wato nigarian film.

Saidai cikin gajeran bidiyon anga yadda jaruman guda biyu suka aikata wani Abu Wanda hakan ya sabawa addinin musulunci Kuma ya sabawa aladar malam bahaushe.

Rahama Sadau da Yakubu Muhammad suna daga cikin manyan jaruman kannywood dasuke fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya wato nigarian film kenan.

Saidai bayyanar bidiyon anga yadda Jarumi Yakubu Muhammad ya rungumi Rahama Sadau acikin bidiyon inda mutane suka nuna rashin jindadinsu akan wannan alamari kamar yadda zaku gani acikin bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button