Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Maryam yahaya – kannywood

Idan baku mantaba a kwanakin baya munkawo muku labarai Akan rashin lafiyar jaruma Maryam yahaya Wanda jarumar ta shafe sama da watanni hudu tana jinya.

Inda ansamu rahotanni da dama na cewar jarumar Asiri akai Mata Kuma Wani mawakine yayi Mata Asiri saidai ba’a bayyana sunan mawakin dayayi asirin ba kamar yadda shafin gaskiyazalla Dake Instagram Suka rawaito a watannin baya dasuka wuce.

Saidai cikin wannan watan anfara ganin wasu bidiyoyin jarumar suna fitowa kafofin sada zumunta kamar irinsu bidiyo na nishadi da akeyi a tiktok inda jarumar tafara sakin sababbin bidiyoyinta Wanda hakan ya nuna alamu jarumar tana samun lafiya.

Saidai bayyanar bidiyon jarumar yasa wasu daga cikin masoyanta sun nuna rashin jindadin hakan inda suke Mata nasihar yakamata ace yanzu ta nutsu tadaina irin wannan abubuwan ta nemi Miki tayi aure shine mafita agareta saidai jarumar Bata tankwa masoyan nata dasukai Mata wannan korafi ba

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button