Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Rayuwa Babu Tabbas Mutuwar Garzali Miko Gaskiyar Magana tafito

Wani labari daketa yawo a kafofin sada zumunta cewar Allah yayiwa jarumin Shirin Fina finan Hausa wato Garzali Miko rasuwa inda wannan labarin ya matukar girgiza kannywood.

Labarin mutuwar Garzali Miko yanata yawo a kafofin sada zumunta inda ake bayyana cewar ya rasu saidai gaskiyar lamari Bayan Bincike angano cewar Garzali Miko Yana cikin koshin lafiya Babu abinda ya samesa.

Wannan ba sabon alamari bane kasancewar yadda akwai lukutan da ake bayyana cewar Jarumi kokuma jaruma sun rasu alhalin hakan ba gaskiya bane.

Acikin Yan kwanakinnan hakan tafaru da Jarumi sani Garba Sk inda aka bayyana cewar Allah yayi Mai rasuwa sakamakon rashin lafiya Mai tsanani dayake fama da ita. Saidai labarin shima ba gaski bane domin kuwa jarumin Yana kwance a asibiti Amman Ba mutuwa yayi ba kamar yadda mutane suke karyar cewar ya rasu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button