Kalli abin kunyar da jaruman kannywood sukayi wajan kararun Al-Qur’ani innalillahi

Wani abun sha’awa daya faru da jaruman kannywood Wanda ba’a cika ganin irinsa ba yadda jaruman suke rera kararun Al-Qur’ani kamar Basu ba.

Kasancewar yadda masana’antar kannywood mutane suke Mata wani irin kallo inda mutane suke bayyana cewar masana’anta ce Wanda take lalata tarbiyar ya’yan mutane domin su kansu jaruman ba ilimin addini bane dasu.

Saidai wani abun birgewa daya faru yadda akaga jaruman kannywood suna karanta kararun Al-Qur’ani Mai girma, irinsu Lawan Ahmad, Aisha Tsamiya, Naziru Sarkin Waka, Malam Ali na Shirin Kwanacasa’in kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Zaku iya fada Mana wani jarumine yafi iya kararun Al-Qur’ani acikin jaruman dasukafito acikin bidiyon dasuka nuna muku.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button