Kalli Yadda Maryam Yahaya Takoma Gidan Jiya Bayan Tasamu Lafiya innalillahi

Idan baku mantaba jarumar Shirya Fina finan Hausa na kannywood Marya yahaya Tasamu Lafiya Bayan shafe sama da wata hudu zuwa biyar tana jinya.

Saidai Bayan jarumar tafara samun sauki tafara sakan bidiyonta Wanda masoyan jarumar sun nuna rashin jindadinsu dangane da irin wannan abun acewarsu yakamata ace yanzu ta nutsu Takoma ga Allah.

Saidai jarumar tacigaba da sake sababbin bidiyoyinta tareda kawayenta inda ake nunaso awajen Shakatawa na alfarma kokuma a Nuno jarumar tana zaune acikin gidansu tana rera wakokin Hausa Wanda ake sakawa a shafukan tiktok.

Tundai bayan Fara samun lafiyar da Maryam Yahaya tayi ba’aga jarumar awajan wani daukar sabon Shirin wasan Hausa ba kokuma hotonta tareda wasu daga cikin jaruman kannywood sudai hotunan da akafi gani da bidiyoyinta tareda kawayenta ake gani kamar yadda zaku gani yanzu.

Ga video

Maryam yahaya tana daya daga cikin jaruman kannywood Mata masu karancin shekaru Wanda ake tunanin itace jaruma mafi karancin shekaru ma acikin masana’antar kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button