Tirkashi Jarumin kannywood Daya Mutu jiya Yasake Dawowa da ransa innalillahi
Idan baku mantaba ajiyane aka Fitar da sanarwar rasuwar daya daka cikin jaruman kannywood Mal Lawan da misalin karfe takwas da rabi na daren jiya daga shafin mawaki Tijjani Gandu.
Saidai a wayewar garin yau litinin ansamu wani labari na daban domin kuwa jarumin Bai mutu ba ansamu akasine daga bangaren kanin jarumin inda ya bada tabbacin rasuwar Mal Lawan.
Saidai Tijjani Gandu yafito ya bayyana yadda abubuwan Suka faru Haka zalika ya nemi afuwar mutane akan wannan lamarin kasancewar shine mutum na farko daya Fara Fitar da sanarwar rasuwar jarumin kamar yadda zakuji daga bakinsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.