Bayan mutuwar ta yanzu Kuma tadawo da ranta Muneerat Abdulsalam – innalillahi

Biyo bayan yadda mutuwar Muneerat Abdulsalam malamar lumancy yadda aka wallafa a shafinta na Facebook jiya da Rana Akan cewar ta mutu inda mutane sukaita jimamin mutuwarta.

Muneerat Abdulsalam dai ta shahara wajan Saida magungunan Mata iri daban daban Wanda suka shafi na ma’aurata Dakuma Wanda basuyima aure ba Haka zalika Yar kasuwace cikakkiya.

Saidai bayan wallafa labarin mutuwar nata a shafinta na Facebook Jim Kadan Kuma aka sake ganin wani Rubutu Wanda yake tabbatar da cewar Muneerat Abdulsalam Bata mutuba tayi hakane da gangan domin taja hankalin mutane zuwa gareta.

Gadai cikakken videon Nata

Saidai bayan tabbatar da cewar Muneerat Abdulsalam Bata mutu ba Tasha zagi da maganganu marasa Dadi awajan masoyan nata.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button