Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un kalli sabon video Maryam yahaya

Inbaku mantaba munkawo muku rahotanni akan rashin lafiyar jaruma Maryam yahaya tun watanni hudu dasuka wuce inda tasha fama da matsananciyar jinya.

Saidai bayan samun sauki jarumar Takoma gidan jiya inda ake ganinta a guraren shakatawar da yakamata ace ta nutsu kodan abinda ya faru da ita.

Saidai wani saurayin daya shahara a shafin tiktok afito yayi martani Mai zafi gaske akan jaruma Maryam yahaya akan irin abubuwan datakeyi tun lokacin data fara samun sauki kamar yadda yadda gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button