Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzu yanzu Allah yayiwa jarumin kannywood rasuwa saikuma akaga

Wani abun alamari daya faru a masana’antar kannywood Wanda ba’a Saba ganin irinsa ba yadda aka sanarda mutuwar Jarumi Mal Lawan alhalin yananan da ransa Bai mutu ba kamar yadda hakan ya faru da Muneerat Abdulsalam.

Idan baku mantaba ajiyane aka Fitar da sanarwar rasuwar daya daka cikin jaruman kannywood Mal Lawan da misalin karfe takwas da rabi na daren jiya daga shafin mawaki Tijjani Gandu.

Saidai a wayewar garin yau litinin ansamu wani labari na daban domin kuwa jarumin Bai mutu ba ansamu akasine daga bangaren kanin jarumin inda ya bada tabbacin rasuwar Mal Lawan

Saidai Tijjani Gandu yafito ya bayyana yadda abubuwan Suka faru Haka zalika ya nemi afuwar mutane akan wannan lamarin kasancewar shine mutum na farko daya Fara Fitar da sanarwar rasuwar jarumin kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button