Labarin zubar da cikin jaruma Rahama Sadau ya bawa masoyanta mamaki innalillahi

Wani malami Wanda ya shahara a kafar sadarwa ta tiktok daya aika da budaddiyar wasika zuwaga minista Ali Isa pantami Kan bukatar a rufe shafin tiktok a najeriya.

Kana yayi wata magana akan jaruma Rahama Sadau da nufin janhankali gareta koyi Mata nasiha Kan wani Abu dashi Kansa yake kokonton kasancewarsa Amman duk da hakan Amman duk da hakan ya Mata nasiha idan hakan ya kasance gaskiya.

Abinda malamin kesan yimata nasiha ko yake zargin ance ta wallafa a kafofin sada zumunta ta bayyana cewar ita ba cikakkiyar budurwa bace Kuma ta zubar da ciki sau daya Dakuma wai bazata iya boye halayyarta ya Banza ba Dan hakan munafurci ne.

Akan wannan maganganu yayi nasiharsa zuwa ga jaruma Rahama Sadau saidai tun kafin ya Fara ya Bata hakuri inzancen ya kasance ba gaskiya bane, inkuma gaskiyane inkuma gaskiyane to tayi amfani da nasihar tasa.

Shin a Ina maganar zubar da cikin jaruma Rahama Sadau yasamo asali? Dafarko dai maganar ita ba fitacciyar budurwa bace yasamo asaline tun shekaru uku da Suka wuce.

Inda jaruma Rahama Sadau tabada Daman masoyanta suyi Mata tambayoyi, inda wani ya tambayeta ita budurwace da turanci inda tabashi amsa da a’a a takaice wannan shine asalin cece kucen. Gadai cikakken videon da Tashar tsakar gida ta rawaito.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button