Ansaki Sabon Video Bilkisu shema innalillahi – wai meke Damun matan kannywood ne

Wani bidiyon jarumar Shirya Fina finan kannywood kenan Bilkisu shema Wanda ya janyo cece kuce sakamakon iri shigar Dakuma rawar da jarumar takeyi acikin bidiyon.

Wannan Yana daya daga cikin abubuwan da mutane suke karyatawa nacewa masana’antar Shirya Fina finan Hausa Bata gyara tarbiya saidai lalata kasancewar yadda wasu jaruman suke aikata Abubuwan dabasu daceba.

Inbaku mantaba a shekarun baya dasuka wuce hakan tafaru da wasu daga cikin jaruman kannywood inda Suka aikata abinda ya Kara zubarda mutuncin masana’antar a idon Duniya.

Saidai bidiyon jarumar bikisu shema yazo dawani sabon salo sabida yanayin Rigar Dake jikin jarumar Dakuma irin rawar datakeyi acikin bidiyon kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button