Kalli Yadda Muneerat Abdulsalam ta mutu Kuma tadawo da ranta bayan kwana daya

Labarin mutuwar Muneerat Abdulsalam dai ya zagaye kafofin sada zumunta inda muma munkawo muku cikakken labarin mutuwar nata dafarko.

Saidai jarumar tayi amfani da wata Dama kamar yadda aka daina jin labarinta kwana biyu tayi amfani da Haka wajan tada hankalin masoyanta Dakuma sawa tazama abin cece kuce.

Saidai bayan wallafa mutuwar nata mutane da sun nuna jindadinsu ganin yadda suke bayyana cewar Daman lalata tarbiyar alummar musulmai takeyi ba komai ba.

Muneerat Abdulsalam ta shahara wajan Saida maganin karfin maza Dakuma maganin ni’imar Mata dakuma kasuwancin datakeyi.

Labarin mutuwar Muneerat Abdulsalam dai shirine inda tayi hakanne domin ta janyo hankalin mutane izuwa gareta kamar yadda wasu jarumai daga cikin kannywood Suma sukeyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button