Kalli Yadda Yaron da aka Daure a tirken dabbobi harya Fara cin kashinsa yakoma cikakken lafiyayye.

Idan baku mantaba a watannin baya dasuka wuce munkawo muku labarin wannan yaro da aka dauresa a tirken dabbobi na tsawon lokaci inda hartakai yaron ya Fara cin kashinsa dayakeyi awajan.

Inda bayan shigar da Kara gaban hukumar Yan sanda inda suka tsare Matar uban yaron akan meyasa Bata bashi abinci Kuma ta dauresa a tirken dabbobi ta musanta cewar Bata bashi abinci, inda ta bayyana cewar tana bashi abinci. Saidai da aka tambayeta meyasa ta dauresa a tirken dabbobi Bata bada amsar hakan ba.

Inda rahotanni sun bayyana cewar Matar uban yaronce tamai wannan mummunan aikin inda take azabtar da yaron saidai bayan bayyanar bidiyon yaronne hukumar Kare hakkin dan Adam Suka shigo cikin maganar inda akaita Kai ruwa Rana Wanda daga bisani Matar gwamnan Jahar kebbi tashiga cikin maganar.

Ga cikakken videon.

Saidai yanzu yaron yasamu lafiya yayi bul bul abinsa domin inba fadama akayi ba bazakace Shi bane domin yasamu lafiya da kulawa karkashin Matar gwamnan Jahar kebbi Hajiya Zainab shinkafi bagudu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button