Rahama Sadau tabada labarin yadda akayi Mata fyade innalillahi

Kamar yadda tashar tsakargida ta rawaito wani bidiyon jaruma Rahama Sadau. Cikin wata Hira da jarumar tabawa masoyanta dama suyi Mata tambayoyi wani daga cikin masoyanta ya tambayeta shin ita budurwace.

Tabbas Wannan labarin na jaruma Rahama Sadau ya matukar bawa masoyanta tausayi ganin irin yadda wannan mummunan lamarin ya faru da ita tun tana karamarta.

A wata Hira da jaruma Rahama Sadau tayi da mujallae film ta bada labarinta kamar Haka.

Gaskiya niba cikakkiyar budurwa bace domin Banida tabbas din hakan domin yanada kyau idan zaka Fadi abu yazamto kanada tabbas akan abinda zaka fadannan. A iya sanin danayi an taba Mun fyade basa son Raina ba kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Inda wasu daga cikin masoyan jaruma Rahama Sadau suke ganin baikamata ace jarumar tafito ta tonawa kanta Asiri a idon Duniya akan abinda ya faru da ita a shekarun baya ba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button