Wata sabuwa! Kalli abin kunyar da kanwar Maryam yahaya tayi

Wani sabon bidiyon kanwar jarumar Shirya Fina finan kannywood Maryam yahaya ya bayyana a shafin sada zumunta na tiktok. Shidai tiktok wani shafine Wanda samari da Yan Mata suke amfani dashi domin nishadi.

Saidai bayyanar kanwar jarumar maisuna halima yasa wasu daga cikin masoyan jarumar Maryam yahaya sun gasgata cewar kanwartace inda wasu Kuma sukaki amincewa da hakan.

Saidai Bayan wasu Bincike da Tashar gimbiya tv tayi tagano cewar wannan budurwa kanwar Maryam Yahaya Kuma sunanta halima kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button