Adam a zango ya sake Bawa tsohuwar matarsa Dama Maryam ab yola
Maryam ab yola takasance jaruma acikin masana’antar kannywood inda tafara fitowa acikin wani shiri maisuna (Nass) na Kamfanin Adam a zango Wanda tafito a matsayin budurwarsa.
Tun Bayan fitowar film din (Nass) alaka Mai karfi ta kullu ta Soyayya tsakanin Adam a zango da Maryam ab yola Wanda hartakai wasu daga cikin jaruman kannywood sungano cewar suna Soyayya tsakàninsu.
Saidai bayan Fara Soyayyar tasu cikinn ikon ubangiji Allah yasa aka daurawa Adam a zango aure da Maryam ab yola kafin daga baya Kuma Adam a zango ya saki Maryam ab yola. Gadai cikakken videon ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.