Kalli irin rawar da jaruma Bilkisu shema takeyi agidan biki

Wani bidiyon yadda jarumar Shirya Fina finan Hausa bilkisu shema Jena takeyi awajan wani biki inda wannan rawar tabawa Kowa mamaki.

A duk lokacin da ake Hira da jarumai maza ko Mata daga cikin masana’antar kannywood idan aka tambayesu menene matsayin film awajansu sukan bada amsa kamar Haka.

Film dai wata hanyace Wanda zaka aika da sako izuwa ga alumma ta fadakarwa Dakuma nishadantarwa saidai wasu daga cikin jaruman Mata sukanyi abinda suke zubarda kima Dakuma darajar masana’antar kannywood.

Bilkisu shema dai Tasha Suka da maganganu marasa Dadi akan wannan bidiyon datayi inda masoyanta Suka nuna Mata Sam basuji dadin wannan abinda tayi ba kamar yadda zaku gani a bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button