Sabira Gidan Badamasi tafadi wata magana akan Marigayi Rabilu Musa Ibro daya girgiza kannywood innalillahi

Nataba Auren Rabilu Musa Dan Ibro Cewar Sabira Tacikin Shirin Gidan Badamasi

Cikin Shirin Daga bakin Mai ita Wanda tattaunawa ce ta musamman da gidan jaridar BBC Hausa yakeyi da jaruman kannywood, a yau tattaunawar anyitane da Yar Auta kokuma muce sabira Tacikin Shirin Gidan Badamasi.

Hauwa Garba ne asalin sunanta Amman mutane sunfi kiranta da Yar Auta kokuma sabira Tacikin Shirin Gidan Badamasi ta bayyana cewar ta taba auren Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro shekara goma Sha shida dasuka wuce inda daga baya Kuma auren nasu ya rabu.

Bayan ta auri Rabilu Musa Dan Ibro sun haifi yaro daya dashi saidai cikin hukuncin ubangiji Bayan wata shida Allah yayiwa yaron rasuwa kamar yadda zaku gani acikin cikakkiyar hirar da akayi da ita.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button