Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Ali Nuhu da Hadiza Gabon sunyi magana akan mutuwar sani Garba Sk

Idan baku mantaba munkawo muku rahoton rashin lafiyar daya daga cikin jaruman kannywood sani Garba Sk inda yake fama da matsanancin ciwon sugar tareda ciwon Koda na tsawon lokaci.

Saidai jarumin yafito yayi wani bidiyo Yana rokon musulmai dasu taimaka Masa Akan cutar datake damunsa domin ceto lafiyarsa.

Saidai tun bayan bayyanar wannan bidiyon mutane Suka Fara zagin masana’antar kannywood inda suke cewar indai Haka masana’antar take to batada amfani sabida daya daga cikin jarumanta Yana cikin wani Hali Amman bazasu iya taimakonsa ba harsai yafito idon Duniya Yana Neman taimako.

Saidai uwar Marayu Fauziyya D Sulaiman tayi Karin haske akan masu zagin masana’antar kannywood Dakuma jaruman kannywood inda ta bayyana cewar cutar Dake Damun sani Garba Sk cutace Mai cin kudi sosai Kuma tun lokacin da yafara rashin lafiya jaruman kannywood suke taimaka Masa saidai ba’a taba fitowa fili an bayyana sunayensu bane.

Inda tace a wannan lokacin ma akwai jarumai guda uku da producer guda daya dasuka taimakawa jarumin kamar su Ali Nuhu yabada N100,000k Hadiza Gabon tabada N250,000k Aisha Ali Tsamiya tabada N100,000k sai producer Abdul Amart yabada N500,000k.

Kuma akwai yaron sani Garba Sk da gidauniyar Fauziyya D Sulaiman ta tallafawa Marayu da marasa karfi ta dauki nauyin karatunsa a halin yanzu Dan Haka baikamata ace mutane suna zagin jaruman kannywood ba Dakuma masana’antar kannywood.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button