Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Rayuwa babu tabbas Adam a zango da zpreety

Biyo bayan yadda Yan ta’adda Suka tare wata Mota kirar bus dauke da mutane inda suka konesu kurmus har lahira a Jahar sakoto Dake arewacin najeriya.

Hakan yasa wasu daga cikin jaruman kannywood Suka fusata inda Suka fito kafofin sada zumunta Suka nuna bacin ransu akan halin ko inkula da gwamnati takeyi da rayukan alumma.

Inda Adam a zango da zpreety Suka fito Suka nuna fushinsu akan irin Kashe kashen da akayi a arewacin najeriya Wanda gwamnati takasa daukan babban mataki dazai dakatar da wannan ta’addanci da akeyi a arewacin najeriya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button