Kalli Halinda Momee Gombe tashiga bayan tsohon mijinta ya auri Minal izzar so

Was hotunan Jarumi Kuma mawaki acikin masana’antar kannywood Adam fasaha tareda Minal Ahmad Wanda ake Kira da Nana acikin Shirin izzar so ya matukar girgiza kannywood.

Bayyanar hotunan sun nuna yadda ake daukar hotunan Minal izzar so da Adam fasaha awajan daukaro hoto kamar yadda akeyima Ango da Amarya lokacin shagalin bikinsu.

Jaruma Momee Gombe da Adam fasaha dai suntaba aure a shekarun baya inda daga bisani Kuma auren nasu ya mutu saidai bayan mutuwar auren nasu tsohon mijin Momee Gombe Adam fasaha ya bayyana cewar kafin rabuwarsa da Momee Gombe tana dauke da cikinsa.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button