Labarina season 4 episode 10

Kamar yadda muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi na dare yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin.

Idan baku mantaba Makon daya wuce dai baba Dan Audu Yana hannun hukuma inda ake tuhumarsa da sace sumayya saidai bisa dukkan alamu sun nuna cewar bashi bane ya sace sumayya yayi amfani da damar sace sumayya ya damfari iyayenta kudin fansa.

Saidai acigaban labarina season 4 episode 10 a tallan anga yadda presidor Wanda mutane suke kyautata duk inda Sumayya take sai presidor yasa an nemota.

Ga cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button