Angano Wanda yayiwa jaruma Maryam Yahaya asirin daya sakata rashin lafiya innalillahi

Idan baku mantaba a watannin baya dasuka wuce fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya ta kwanta rashin lafiya Mai tsanani Wanda wannan rashin lafiyar wasu daga cikin abokan sana’arta harsun Fara cire Rai da ita.

Kasancewar yadda rashin lafiyar Nata yayi tsanani inda a wancan lokacin aka bayyana cewar rashin lafiyar Nata bana asibiti bane domin jarumar tana kwance agidane.

Saidai a wannan lokacin anyita yada rahotonni dasuke bayyana cewar Asiri akaima jaruma Maryam yahaya Wanda shine yayi sanadiyyar mummunan rashin lafiyar data shiga.

Inda ake bayyana cewar Yan uwan jarumar Maryam Yahaya sunkasa fadawa Duniya cewar Asiri akaiwa jarumar saidai ganin yadda ake yada labarin cewar Asiri akai Mata hakan yasa gidan jaridar BBC Hausa sukai tattaki harzuwa inda jarumar take tareda yin Hira da ita domin Jin gaskiyar lamarin.

Saidai cikin Hira da akayi da Maryam yahaya ta bayyana cewar ita ba Asiri akai Mata ba kamar yadda mutane suke fada, ita rashin lafiyar dayake damunta shine Typoid Mai karfi wannan shine gaskiyar lamarin.

Saida Bayan kwana biyu dayin hirar da BBC Hausa sukayi da jarumar wani shafi a Instagram maisuna “gaskiyazallah” sun bayyana cewar tabbas Asiri akaima Maryam yahaya Kuma sunada tabbacin labarin hakan saidai iyayenta suna boye maganar basason sufito su fadawa Duniya gaskiyar lamarin.

Inda daga bisani wani rahoto yasake bayyana cewar wani mawakin hausane yayiwa jarumar Asiri saidai ba’a bayyana ko wanene acikin mawakan hausan ba.

Saidai yanzu cikin hukuncin ubangiji jarumar Maryam yahaya Tafara samun lafiya domin anganta tana sake sababbin bidiyoyinta a shafukan sada zumunta.

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button