Innalillahi halin da Jaruma Momee Gombe Tashiga Bayan Toshon Mijinta Ya Auri Nana izzar so

Adam fasaha dai shine tsohon mijin jaruma Momee Gombe kuma ya Dade acikin masana’antar kannywood saidai kasancewar baya fitowa acikin Fina finai yasa mutane Basu sanshi ba.

Abubuwa da dama sunfaru lokacin aurensa da jaruma Momee Gombe inda hartakai Adam fasaha sun rabu da jaruma Momee Gombe a matsayin ma’aurata.

Wasu hotunan Jarumi Kuma mawaki acikin masana’antar kannywood Adam fasaha tareda Minal Ahmad Wanda ake Kira da Nana acikin Shirin izzar so ya matukar girgiza kannywood.

Bayyanar hotunan sun nuna yadda ake daukar hotunan Minal izzar so da Adam fasaha awajan daukaro hoto kamar yadda akeyima Ango da Amarya lokacin shagalin bikinsu.

Inda wasu daga cikin jaruman kannywood sun nuna jindadinsu na ganin Minal Ahmad Nana acikin Shirin izzar so tareda tsohon mijin Momee Gombe.

Saidai izuwa yanzu ba’a bayyana Katin aure ba kokuma wata alama dazata bada shaidar cewa anyi auren kokuma Nan gaba za’ayi auren.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button