Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un halin da Maryam Yahaya tashiga Bayan tasamu lafiya Duniya Babu Tabbas

Tun bayan samun lafiyar fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya ake ganin wasu abubuwa da jarumar takeyi Wanda wasuke ganin tabbas rashin lafiyar datayi Bata koyi darasin rayuwa ba.

Kasancewar tun kwanakin baya yadda jarumar tayita kokari wajan ganin itama saitayi bidiyo na zamani Wanda ake daurawa a shafukan sada zumunta kamar yadda sauran Yan Mata sukeyi alhalin tun awancan lokacin Bata Gama samun cikakkiyar lafiya domin dakaga jarumar zakasan Bata Gama warkewa ba.

Saidai a wannan lokacin masoyan jarumar sun nuna rashin Jin dadinsu na ganin yadda take takura kanta akan lallai Dole saitayi abinda sauran Mata sukeyi a shafin tiktok domin birge masoyanta.

A yau munsamu rahoto daga tashar Duniyar kannywood inda suka bayyana cewar jarumar babban burinta shine tasamu Miji Mai tsoron Allah Wanda yake sonta suyi aure kamar yadda zakuji.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button