Sabon Bidiyon iskancin Rahama Sadau da Yakubu Muhammad ya bayyana
Cikin bidiyon anga yadda jaruman kannywood Rahama Sadau Dakuma Yakubu Muhammad inda suke rungumar junansu kamar yadda zamu saka muku bidiyon.
Idan baku mantaba Rahama Sadau an dakatar da ita a masana’antar kannywood sanadiyyar wata shigar Banza datayi Wanda hakan ya nuna tsaraicin ta inda wani kafiri yayi kalaman batanci ga Annabi Muhammad s.a.w.
Saidai kasancewar Rahama Sadau tasaba fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya wannan ne yasa da aka koreta daga kannywood Takoma fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya.
Saidai Yakubu Muhammad duk da Yana fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya ba’a cika ganinsa Yana aikata abubuwan dazasu taba addininsa kokuma aladarsa saidai wannan Karan labarin yasha ban ban.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.