Tsohon Mijin Momee Gombe Ya Tona Mata Asiri Yace Lokacin Dasuka Rabu ta zubar da cikinsa ajikinta

Bayyanar hotunan auren tsohon mijin Momee Gombe tareda Minal Ahmad Wanda akafi sani da Nana acikin Shirin izzar so ya bawa mutane mamaki kasancewar babu wata alama da aka taba gani nacewar Minal Ahmad da tsohon mijin Momee Gombe Adam fasaha suna Soyayya.

Saidai haryanzu wasu daga cikin masoyan Minal Ahmad suna kokonto Kan wannan hotunan nata dasuka fita Wanda ake Kira (free weeding pictures) a turance.

Saidai wani bidiyon tsohon mijin Momee Gombe ya bayyana inda yake bayyana gaskiyar yadda suka rabu da tsohuwar matarsa jaruma Momee Gombe.

Cikin bidiyon anga yadda tsohon mijin Momee Gombe Adam fasaha yake magana cikin Hali na tausayi Haka zalika ya bayyana cewar kafin rabuwarsa da Momee Gombe tanada cikinsa Amman Bayan sun rabu Kuma baisakejin labarin cikinsa dayake jikinta ba kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button