Wani sabon bidiyon bilkisu shema kenan waishin meke Damun matan kannywood ne

Wani bidiyon jaruma Bilkisu shema kenan cikin wata irin shiga Wanda ta nuna tsaraicinta Wanda baikamata ace tayi hakan ba a matsayin ta na jaruma acikin masana’antar kannywood.

Domin kuwa akwai mutane daban daban dasuke koyi da irin dabi’un jarumai Dakuma mawakan Hausa ma’ana akwai masu kwaikwayon irin Rayuwarsu.

Wanda wannan bidiyon na jaruma Bilkisu shema zai iya sakawa wata masoyiyar jarumar itama tafito tayi irin wannan rawar tareda yin shiga irin ta Bilkisu shema kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button