Abinda Ali jita da Rahama Sadau sukayi sun girgiza kannywood

Cikin wani shiri Wanda gidan jaridar BBC Hausa takeyi da manya manya jaruman kannywood maisuna daga bakin Mai ita Wanda tana gayyato manyan jarumai domin tattaunawa dasu.

Ali jita ya shafe shekaru sama da goma Sha biyar acikin masana’antar kannywood Yana rera wakoki daban daban Wanda suka shafi na Soyayya, siyasa, biki dadai sauransu.

A wannan Karon ta gayyato shahararren mawakin Hausa Ali jita inda akayi Hira dashi gameda rayuwarsa Dakuma yadda akayi ya Fara Waka tundaga farko.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button