Innalillahi kalli sabon bidiyon abinda jaruman kannywood suke aikatawa Acikin

Wani bidiyon jaruman kannywood kenan Maryam Gidado Wanda ake Kira Maryam babban yaro tareda jarumin kannywood general Bello Muhammad Bello Wanda akafi sani da BMB.

Cikin bidiyon annuno yadda akaga jarumar tana zaune akan kujera a inda suka kunna wakar Hamisu Breaker maisuna “jarumar Mata” Wanda Jarumi Bello Muhammad Bello yake rerawa jarumar wakar cikin wani irin salo.

Saidai mutane da dama sun nuna rashin gamsuwa da wannan bidiyon Jarumi Bello Muhammad Bello inda suke bayyana baikama ace anyi wannan bidiyo ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button