Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un jaruman kannywood sunyi zazzafan martani Akan ta’addanci Dake faruwa a Arewa

Biyo bayan yadda Yan ta’adda Suka tare wata Mota a Jahar sakoto suka kunnawa motar wuta tareda Kashe a kalla sama da mutum ashirin da uku ta hanyar konasu da ransu Wanda wannan abun ya tashi hankulan musulmai.

Inda mutane da dama sukafito suna sukar gwamnati akan rashin daukar babban mataki akan abubuwan dasuke Faruwa a arewacin najeriya Kama daga Boko Haram, kidnappers da nau’in ta’addanci iri iri.

Wani babban darakta daga cikin masana’antar kannywood yafito yayi bidiyo inda yake bayyana halin damuwa da Arewa takeciki tareda hanyoyin daya kamata Abi domin kawo sauki cikin wannan lamuran.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button