Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Rayuwa Babu Tabbas Sani Garba Sk Allah

Idan baku mantaba dai a kwanakin baya munkawo muku rahoto aka rashin lafiyar fitaccen jarumin kannywood sani Garba Sk inda yake fama da ciwon sugar Dakuma ciwon Koda.

Saidai ganin yadda sani Garba Sk yake cikin sauki wani na tausayi yasa wasu suke ta tunanin jarumin ya mutu domin ku a anyita wallafa labarin mutuwar nasa.

Haka zalika wasu daga cikin mutane sun nuna rashin jindadinsu na ganin yadda masana’antar kannywood Dakuma jaruman kannywood Suka Kasa taimakawa sani Garba Sk.

Saidai labarin ba Haka bane domin acikin bidiyon dazamu saka muku sani Garba Sk ya Fadi irin alkairin da jaruman kannywood Dama masana’antar kannywood tayimai tundaga lokacin daya Fara rashin lafiyar har izuwa yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button