Jarumar kannywood Maryam Yahaya tana neman mijin Aure
Alhamdulillah bayan samun lafiyar fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya anfara ganin hotuna tareda bidiyon jarumar aguraren Shakatawa.
Saidai har izuwa yanzu ba’aga jarumar tareda kawayenta nacikin masana’antar kannywood ba ko menene Dalilin hakan? Kosun samu matsalane tsakaninsu bamuda tabbacin wannan amsar.
Saidai jarumar tasake wani bidiyo a shafinta na tiktok inda tayi bidiyon cikin nishadi Wanda hakan ya nuna alamu kamar tana son aure ne gadai cikakken videon Kuma kugani.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.