Wallahi bazamu yadda da abinda ake Mana a arewacin najeriya ba – Inji Jarumi Adam a zango da zpreety

Fitattun Jaruman Kannywood guda biyu Adam a zango da zpreety sunfito sunyi bidiyo tareda nuna irin Bakin cikin dasuke ciki na yadda harkar tsaro take Kara tabarbarewa a yanking arewacin najeriya.

Jaruman guda biyu sunbi sahun sauran jarumai kamarsu Ali Nuhu, Hadiza Gabon da sauransu saidai janhankalin da Adam a zango da zpreety sukayi sunyisane cikin bidiyo ba kamar yadda sauran jaruman sukayisa a rubuce ba.

Mutane sunyita sukar jaruman kannywood Kancewar suna daya daga cikin Wanda suka bada gudunmawa wajan kafa wannan gwamnatin Dan Haka yakamata Dole sufito su nuna rashin jindadin abubuwan dasuke Faruwa a arewacin najeriya.

Ga video

Karku manta ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button