Zubar da cikin Rahama Sadau ya janyo babbar matsala a kannywood

Biyo bayan wani malami da akemai lakabi da malamin tiktok inda yafito yayi magana Mai zafi akan Rahama Sadau Wanda wannan maganar tadau wani salo nadaban.

Saidai awani rahoto da tashar tsakar gida takawo shekarun baya dasuka wuce sun bayyana cewar antaba yiwa Rahama Sadau fyade a shekarun baya dasuka wuce.

Rahama Sadau dai tana daya daga cikin jaruman kannywood da akafi magana akanta acikin wannan shekarar data gabata gadai cikakken rahoton kugani da idonku.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button