Innalillahi Rikici ya barke akan wata budurwa tsakanin Kb international, Aminu s Bono da Ayatullahi tage

Wani sabon abun almara daya faru da daya daga cikin jaruman barkwanci acikin masana’antar kannywood Ayatullahi tage kenan dawata budurwa.

Rahotanni sun bayyana cewar Budurwar takamu da Soyayyar Ayatullahi tage inda sanadiyyar Soyayyar yasa har Aman jini takeyi inda shikuma Ayatullahi tage Bai nuna kulawa awajan wannan Budurwar ba.

Darakta Aminu s Bono shine yafito yayi wannan cikakken bayani akan gaskiyar lamarin tareda Jarumi kb international kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button