Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Mummunan Hatsarin da Adam a zango da Ado Gwanja sukayi

Wani hatsari kenan da jarumin Shirya Fina finan Hausa Adam a zango da Ado Gwanja sukayi kenan a hanyarsu ta zuwa kasar Niger daga Nigeria.

Inda a wannan Hatsarin ansamu asarar rayuka domin direban dayake tuka adam a zango da Ado Gwanja ya bige wata Mata tareda yaranta guda uku Wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwarsu dukka har lahira.

Saidai Yan nijar sunfito sun nuna rashin Jin dadinsu Kan halin ko inkula da jaruman sukayi akan abinda ya faru inda bayan faruwar lamarin a maimakon Adam a zango da Ado Gwanja su fasa zuwa wajan auren da aka gayyacesu suje suyi Zaman makoki agidan Matar data mutu da yaranta basuyi hakan ba.

Wannan yasa wasu daga cikin mutanen nijar sunfito sunyi korafi tareda nuna fushinsu akan wannan lamarin daya faru gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button