Tirkashi wata sabuwa Ummi Rahab ta Fitar dawani video daya janyo cece kuce a kannywood

Ummi Rahab jaruma ce acikin masana’antar kannywood kasancewar ta Fara fitowa acikin Fina finan Hausa kusan shekara goma baya da Suka wuce domin tafara fitowa a Fina finai tanada karancin shekaru.

Saidai acikin shekarar 2021 anga jaruma Ummi Rahab tadawo masana’antar kannywood a matsayin budurwa duba yadda aka kwashewa sama da shekara goma ba’aga fuskar jarumar ba.

Inda bayan dawowar ta tafara fitowa acikin wani Shirin Kamfanin Adam a zango maisuna “Farin wata” kasancewar Adam a zango yazamto tamkar uba awajanta.

Saidai a kwanakin baya Ummi Rahab da Jarumi Adam a zango sun samu matsala inda akai rabuwa Bata mutunci ba domin kuwa Adam a zango ya cireta daga Shirin Farin wata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button