Dauda kahuta rarara yabawa Abdul D One Sabuwar Mota Bayan an Daura Aurensa

Idan baku mantaba a wannan makonne akayi shagalin bikin daya daga cikin mawakan kannywood Abdul D One shida Amaryarsa.

Wanda wannan shagalin bikin ya hada manya manyan jaruman kannywood Wanda suka hada da producers directors da actors duba da yadda mawakin yake da dumbin masoya da dumbin abokan sana’arsa.

Saikuma yanzu muke samun rahotannin yadda Alhaji Dauda kahuta rarara ya gwangwaje ango Abdul D One da Sabuwar Mota kirar Honda Accord kamar yadda Tashar Duniyar kannywood ta rawaito wannan labarin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button