innalillahi Wani Matashi ya zazzagi Ali Nuhu, Nura M Inuwa, Umar m shariff da Ali jita

Wani sabon alamari daya faru a kafofin sada zumunta yabawa mutane mamaki inda wani matashi ya hada wasu manyan jaruman kannywood mawaka inda ya musu zagin cin mutunci.

Matashin ya Lissafo sunaye manyan mawaka Wanda suka hada Ali jita, Umar m shariff, Nura m Inuwa da sarki Ali Nuhu inda ya bayyanasu a matsayin Mara kishin Arewa.

Tashar Duniyar kannywood takawo cikakken rahoto akan yadda wannan lamarin ya faru kamar yadda zakuji a kasan wannan bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa tare da shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button