Shagalin bikin auren Ummi Rahab Ya Girgiza kannywood

Ummi Rahab dai takasance tsohuwar jarumace acikin masana’antar kannywood kasancewar tafara fitowa acikin Fina finan Hausa tunda karancin shekarunta kusan shekara goma baya dasuka wuce.

Inda bayan dawowarta masana’antar kannywood tafara fitowa acikin wani Shirin Kamfanin Adam a zango maisuna “Farin wata” shiri Mai dogon zango.

Saidai Bayan samun matsala da tsakanin Ummi Rahab da Adam a zango Wanda hartakai Jarumi Adam a zango yacire jarumar daga cikin Shirin nasa tareda maye gurbin Nata dawata sabuwar jaruma.

Kwatsam saiganin jarumar akayi tareda mawaki lillin baba Wanda a wannan lokacin Kowa yayi tunanin Soyayya ce tsakanin Ummi Rahab da mawaki lillin kasancewar sunyi wata Waka tare dashi Haka zalika Kuma ya sakata acikin wani sabon shirinsa Mai dogon zango maisuna “WUFF”. Gadai cikakkiyar wakar ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button